GASAR CIN KOFIN ZAKARUN TURAI: Messi ya fara da kafar dama, Ronaldo da ta hagu byAshafa Murnai September 20, 2018 0 Dukkan kwallayen dai Pjanic ne ya ci su a bugun daga kai sai mai tsaron gida.