Gurbataccen lemun kwalba ya kashe mutum hudu,189 na asibiti Kano
A dalilin haka gwamnati ta aika wa hukumar NAFDAC sumfurin lemun kwalban da mutane suka sha domin gudanar da bincike.