BINCIKE: Maza sun fi Mata shan Zaki byAisha Yusufu July 17, 2017 0 Likitocin sun kuma gano cewa mafi yawa yawan maza sun fi mata shan kayayyakin zaki.