#EndSARS: Minista Lai ya fassara ‘kisan Lekki’ da kisan da babu gawa ko daya
Ya kamata ICC da Amnesty International da ma sauran tarkace irin su su sani cewa su daina yi wa jami’an ...
Ya kamata ICC da Amnesty International da ma sauran tarkace irin su su sani cewa su daina yi wa jami’an ...
Mutane da dama sun ce sojoji sun yi kisa a wannan wuri amma kuma babu wanda ya iya kawo gawar ...
Da zarar an tabbatar da abinda ya faru, gwamnati zata bayyana matsayinta akai.
Adesina ya ce duk abin da ake so Buhari ya yi magana, duk ya yi.