An cafke yarinyar da ta shirya da saurayin ta ya sace ta don su damfari mahaifin ta
Saboda son duniya Docars ta shirya da saurayin ta ya sace ta.
Saboda son duniya Docars ta shirya da saurayin ta ya sace ta.
Zai yi wuya a iya kafa 'yan sandan jihohi a kasar nan.
“Sai da muka gargadin direban bas din muka ce kada ya kuskura ya tsaya yin kwana a kan titin jirgin, ...
Mutanen unguwa ne suka kamo Adavo bayan ya fizge wayar daga hannun Sevivi.
An rufe wuraren ajiya 21 q Kano.
An kafa masana’antar ce da niyyar rika sarrafa kunzugun mata da na jarirai da omon wanke-wanke.
Mutanen dai sun fito ne daga mazabu da gundumomi 57 dake jihar.
Ana zargin su da laifi biyu, wato hadin baki a tsakanin su tare da aikata laifin kisa.
An gurfanar da wata mata da aka samu da laifin kwarara wa mijinta ruwan zafi a jikin sa.
Kungiyar kare hakkin musulmai MURIC ta ba mawaki 'Falz' kwanaki bakwai ya janye wakar sa.