Gwamnatin Najeriya ta zargi mahaifiyar Leah Sharibu da kantara karya a Amurka
Wata Cibiyar Gidauniya ce mai suna Heritage Foundation da ke birnin Washington ta shirya shi a ranar 11 Ga Yuni.
Wata Cibiyar Gidauniya ce mai suna Heritage Foundation da ke birnin Washington ta shirya shi a ranar 11 Ga Yuni.
Buhari ya shaida wa Rebecca cewa ‘yar su Leah shi ma ‘yar sa ce, a matsayin sa na shugaban kasar ...
Gwamnati dai har yanzu bata ce komai ba game da wannan batu.