Abin da ya sa ba mu ajiye kudade a bankuna -Inji wasu ‘Yan Najeriya
Yankin Arewa ta Tsakiya na da kashi 31 bisa 100 na wadanda ba su ajiyar kudi a banki.
Yankin Arewa ta Tsakiya na da kashi 31 bisa 100 na wadanda ba su ajiyar kudi a banki.
Mukan hada watanni hudu kafin gwamnatin ta biya mu rabin albashin wata daya.
Dan majalisa mai wakiltan jihar Kwara Abubakar Amuda-Kannike (Kwara-APC) ne ya kirkiro wannan kudiri.
An fara samun dogayen layukan mai a gidajen mai dake fadin kasarnan.