KAMEN ‘YAN TIKTOK A KANO: Bayan damƙe G-Fresh, Hizbah ta kama Lawancy karo na biyu, bayan ya ‘tada tuba’
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bada sanarwar kama mawaƙi, ɗan ƙwalisa kuma kuma ɗan TikTok, wato Al’amin G-Fresh.