Kai tsaye daga majalisa: Yadda jami’an SSS suka hana Sanatoci da ma’aikatan majalisa shiga majalisa
Jami’an tsaron SSS sun yi wa kofar shiga Majalisa shinge.
Jami’an tsaron SSS sun yi wa kofar shiga Majalisa shinge.
Lawan ya fadi haka ne bayan ganawa ta musamman da ya yi da Buhari a gidan gwamnati na Aso Rock.