HOTUNA: Jigajigan Najeriya sun halarci daurin auren dan sanata Ahmad Lawan a Kano
A yau Juma'a kuma aka daura a auren a masallacin Alfurqan dake Kano.
A yau Juma'a kuma aka daura a auren a masallacin Alfurqan dake Kano.
Majalisar Dattawa za ta amince Buhari ya kara jido bashin dala bilyan 30
Ba mu hana manema labarai shiga sauraren dukkan abin da mu ke yi ba.
Lawan ya musanta haka ne a jiya da dare, bayan fitowar sa daga taro da shugaba Buhari a Fadar Gwamnatin ...
Shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya bayyaana sabbin shugabannin majalisar dattawa.
Lawan ya musanta wannan furuci ne yau Litinin a shafin san a Twitter mai suna @DrAhmadLawan.
Ekweremadu ya samu kuri’u 37, shi kuma Omo-Agege ya samu 68.
Ana fafatawa ne tsakanin Sanata Ovie Omo-Agege na APC da kuma Sanata Ike Ekwaremadu na PDP.
Sanata Ahmed Lawan shi Shugaba Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC ke goyon baya. Haka Hon. Femi Gbajabiamila.
Tinubu ya ce kwata-kwata wannan ba gaskiya ba ne a ce wai ya na azarbabin neman takarar shugabancin kasar nan.