TSARO: Buhari zai yi wa ƴan majalisar kasa jawabi ranar Alhamis
Haka kuma suma a majalisar Dattawa, sanatoci kira suka yi da shugaba Buhari ya tsige manyan hafsoshin rundunonin tsaron kasar ...
Haka kuma suma a majalisar Dattawa, sanatoci kira suka yi da shugaba Buhari ya tsige manyan hafsoshin rundunonin tsaron kasar ...
Daga nan kuma ya roki masu zanga-zanga su daina haka nan, tunda an rushe SARS, kuma za a kafa wata ...
Wasu sanatocin sai dumama kujerun majalisa har yanzu basu mika koda kudiri falle daya bane a majalisar.
Shugaba Muhammdu Buhari ya nuna takaicin yadda rigingimun rashin dalili su ka dabaibaye jam'iyyar APC.
Lawan ya fi wannan bayani bayan ganawar su da Shugaba Muhammadu Buhari.
Abin dai bata wanye da dadi ba domin ana cikin taron a ka barke da jefa wa juna zafafan kalamai.
Shugabannin Majalisar Dattawa da Tarayya ba su yarda da tsarin rabon kudaden agajin Coronavirus ba
Shugaba Buhari ya aika wa Majalisa a zamanin Bukola Saraki neman amincewa a ciwo bashin na dala bilyan 30 a ...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana rashin jin dadin yadda ya ga Cibiyar Killace Masu Cutar Coronavirus a Abuja.
Onilu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya sake nazarin kwamitin kuma ya canza shugabanci da wasu 'yan kwamitin.