YADDA MAJALISA TA YI WA KASAFIN 2022 KACA-KACA: ‘Yan Majalisa 469 sun cusa ayyukan ‘son rai’ 6576, sun zabge ayyukan Buhari 10,733
Jimlar 'yan majalisar su 469 dai sun cusa sabbin ayyuka guda 6576 a cikin kasafin, waɗanda ba su cikin waɗanda ...
Jimlar 'yan majalisar su 469 dai sun cusa sabbin ayyuka guda 6576 a cikin kasafin, waɗanda ba su cikin waɗanda ...
Da ya koma kan Majalisar ɗungurugum, Sanata Lawan ya ce mutane sun fi yi wa majalisa mummunan fahimta da mummunan ...
Dazang ya ƙara da cewa akwai kwafi na yarjejeniya ko matsayar da INEC ta cimma tare da NCC a rubuce ...
Shugaban matasa na Jam'iyyar APC a karamar ta Kazaure, Bilyaminu Lawan, yana daya daga cikin wadanda suka karbi masu zanga ...
Haka kuma suma a majalisar Dattawa, sanatoci kira suka yi da shugaba Buhari ya tsige manyan hafsoshin rundunonin tsaron kasar ...
Daga nan kuma ya roki masu zanga-zanga su daina haka nan, tunda an rushe SARS, kuma za a kafa wata ...
Wasu sanatocin sai dumama kujerun majalisa har yanzu basu mika koda kudiri falle daya bane a majalisar.
Shugaba Muhammdu Buhari ya nuna takaicin yadda rigingimun rashin dalili su ka dabaibaye jam'iyyar APC.
Lawan ya fi wannan bayani bayan ganawar su da Shugaba Muhammadu Buhari.
Abin dai bata wanye da dadi ba domin ana cikin taron a ka barke da jefa wa juna zafafan kalamai.