EFCC ta yi ram da Daraktan SSS da ke harkalla tare da Lawal Daura
Har yanzu dai jami’an EFCC ba su ce komai dangane da kama jami’in kula da hada-hadar kudade ta SSS ba.
Har yanzu dai jami’an EFCC ba su ce komai dangane da kama jami’in kula da hada-hadar kudade ta SSS ba.
An cire shugaban DSS na lokacin, Lawan Daura, saboda tura jami’an sa da ya yi suka mamaye majalisa, ba tare ...
Fadar ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da labarin cewa karya ne.
Sanarwar ta yau ta su ta yau Juma’a ta ce aikin da aka ba kwamitin shi ne su birkita gaskiya.
Seiyefa ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke ganawa da manema labarai a karon farko a ranar Alhamis ...
Ana kuma sa ran zai fuskanci caji daga tuhumar da ake yi masa.
Lawal daura ba shi da alkawari.
Saraki ya yi wannan raddin ne a taron manema labarai da ya gabatar a yau Laraba a Majalisar Dattawa.
Bayan Yemi ya bukaci Lawal Daura ya bayyana a ofishin sa bayan jin abin da jami'an hukumar sa suke yi ...
Idris ya ce ba shi da masaniyar za a kai mamayar, ba a umarce shi ba kuma ba a tura ...