Gwamna Lawal ya naɗa Amina, Babbar Sakatariyar hukumar tace lamura (censorship) ta jihar Zamfara
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nada fitacciyar ƴar jarida, Amina Mustapha Ismail babbar sakatariyar hukumar bindiddigi tace lamurra ...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nada fitacciyar ƴar jarida, Amina Mustapha Ismail babbar sakatariyar hukumar bindiddigi tace lamurra ...
Dan majalisar ya ce mai yiyuwa ne an yi garkuwa da mutane sama da 500 a kauyukan da lamarin ya ...
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya bayyanawa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya sanar da shugaba Bola Tinubu matsalolin ...
Kuma wannan aya mai girma tana yi muna nuni da cewar shugaba duk inda yake hawansa da saukarsa a mulki, ...
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya jajanta wa al'ummar da 'yan bindiga suka hana zaman lafiya a yankin Zurmi da kewaye.
Jami’an tsaron sun kama Mori bayan wata Esther Dimas da ke zama a kauyen ta sanar da ‘yan sanda ta’asar ...
Ba tsoron sake zaɓen 'inkwankilusib'. Al'ummar Zamfara sun yi amanna da gwamnatin mu. Kuma sun damƙa mana amanar ƙuri'un su.
Gwamnatin Birtaniya ta yi farin ciki ganin yadda wannan Gwamnati ta Gwamna Umar Namadi ke ci gaba da yin hoɓɓasa ...
Kwana ɗaya bayan sace ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Gusau, Lawal tserewa ya yi zuwa Amurka, can inda ya ke shirya ...