SHARI’AR NEMAN ƘARIN ALBASHIN ALKALAI: ‘Rabon da a ƙara wa masu shari’a albashi tun ana canja dala naira 118’ -Lauyan mai ƙara
Amma lauyan NJC ya ce shari'un da aka yi a baya sun nuna mai shigar da ƙarar na da haƙƙin ...
Amma lauyan NJC ya ce shari'un da aka yi a baya sun nuna mai shigar da ƙarar na da haƙƙin ...
Sanusi Lamido ya ziyarci Kaduna domin halartar wasu taron wasu hukumomin jihar da gwamnan ya nada shi a jihar wanda ...
Tabbas kowa yana da ikon bayyana ra'ayinsa a ko da yaushe amma ra'ayin wasu tsiraru bai isa a ce an ...
Akwai Olusegun Obasanjo da Ministan Shari'a, Abubakar Malami da sauran su.
Cikin 2016 Shugaba Muhammdu Buhari a zangon sa na farko ya taba cewa Abacha ba barawo ba ne.
Sun yi zargin cewa sunayen 33 cike suke da sunayen 'ya'yan manyan alkalan kasar nan, wadanda kuma ba su cancanci ...
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Za ka gansu tsaf-tsaf amma da yake ba kotu bane sai su zo mana a hargitse sanye da wasu irin ...
Kate tayi bincike ne akan wasu maza masu yawa, mazauna kasar Amurka da Britaniya.
NBA ta nemi lauyoyin su kaurace wa kotu ne saboda nuna rashin amincewa da dakatar da Cif Jojin Najeriya, Walter ...