Zazzabin Lassa ya bullo a jihar Enugu
Agujiobi ya ce ma’aikatar su ta fara gudanar da bincike domin gano tushen bullowar cutar.
Agujiobi ya ce ma’aikatar su ta fara gudanar da bincike domin gano tushen bullowar cutar.
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ne ya sanar da haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja.
Hukumar ta ce ta gano haka ne a ranar 15 ga watan Afrilu inda mutane biyar ne kawai suka kamu ...
Da zaran an ji yanayi na zazzabi, a gaggauta zuwa asibiti.
Gwamnatocin Jihohi suna maida mana aiki baya.
An yi kira ga mutane da tsaftace muhallin su.
Yanzu haka likitan na samun kula a asibitin Irrua.
Duka mutanen da suka mutu din likitoci ne.
Alamomin cutar ta hada da amai da gudawa tare da jini da zazzabi.
Cutar ta yi sanadiyyar wani dalibi sannan dalibai biyu na samun kula a asibiti.