ZAZZABIN LASA: Mutane uku sun rasu, an killace wasu 292 a jihar Kano
Akalla mutane uku sun rasu a jihar Kano a dalilin kamuwa da zazzabin lassa da suka yi.
Akalla mutane uku sun rasu a jihar Kano a dalilin kamuwa da zazzabin lassa da suka yi.
Gwamnan ya kuma umurci gidajen jaridun dake jihar da su wayar da kan mutane kan hanyoyin guje wa kamuwa da ...
Daga cikin mutane hudu din dake dauke da cutar biyu sun rasu sannan biyu sun sami sauki.
Bisa ga rahotan mutane 184 ne suka kamu da cutar sannan 29 sun rasu jihar.
Gwamnatin Ondo kan kashe Naira miliyan 1.6 a kan duk mutum daya da ya kamu da cutar
Oke ya fadi haka ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Akure.
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
A tabbata an tsaftace muhalli da kuma adana kayan abinci neasa da fitsari da kuma kashin beraye.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Filato Kunde Deyin ya bayyana cewa zazzabin lasa ya yi ajalin mutane hudu a jihar.
An bude fannin kula da masu cutar zazzabin lasa a asibitin Enugu