ZAZZABIN LASSA: Likitoci sun shiga kasuwannin Osun don wayar wa mata kai
Muna fadakar da mata.
Muna fadakar da mata.
Minista yayi kira ga likitoci su mai da hankali wajen kula da kan su
A yawaita taftace muhalli.
Akwai likita daya dake kwance a asibiti.
“Saboda haka ne ya sa hukumar ta kara dagewa domin ta dakatar dayaduwar cutar.”
Mr Daniel ya sanar cewa da ma akwai wasu mutane 16 dake fama da cutar kuma daga cikin su ne ...