ZAZZABIN LASSA: Mutum 247 sun kamu, 50 sun mutu a Najeriya
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 247 ne suka kamu da zazzabin lassa a kasar ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 247 ne suka kamu da zazzabin lassa a kasar ...
Ya yi kira ga mutane da su kiyaye sharuddan gujewa kamuwa da zazzabin lassa musamman yanzu da aka shiga yanayi ...
Ihekweazu yace NFELTP, ma’aikatar aiyukkan gona da ma’aikatar muhalli sun amince su hada hannu da NCDC domin ganin an kawar ...
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
Jami’in hukumar Chimezie Anueyiagu ya sanar da haka ranar a tattaunawar da hukumar ta yi da manema labarai a garin ...
Ambe ya rasu sanadiyyar kamuwa da cutar.
Ya ce akalla mutane 4480 ne ka kan wannan siradi.
Okiyi ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su
Gwamnatocin Jihohi suna maida mana aiki baya.
Muna fadakar da mata.