ZAZZABIN LASSA: A cikin watanni 8 mutum 1,025 sun kamu, cutar ta yi ajalin mutum 174 a Najeriya.
Kashi 68% na yawan mutanen da suka kamu da cutar an gano su ne a jihohin Bauchi, Ondo da Edo ...
Kashi 68% na yawan mutanen da suka kamu da cutar an gano su ne a jihohin Bauchi, Ondo da Edo ...
Hukumar ta ce cutar ta fi yaduwa a wannan shekarar a wannan lokacin fiye da yawan da aka samu a ...
Tsafta: A yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu kafin da bayan an ci a inci sannan idan an kammala ...
Tsafta: A yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu kafin da bayan an ci a inci sannan idan an kammala ...
Wanke gawa a cikin daki: Shima hakan na da illa matuka. Maimakon a rika wanke a rika wanke gawa a ...
Killace Abinci da ruwan Sha: Yin haka zai taimaka wajen hana bere ko kwari shiga cikin abinci ko ruwan sha.
Ya kan yi wahala a gano cutar a jikin mutum domin ya kan dauki tsawon kwanaki shida zuwa 21 kafin ...
Tsafta: A yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu kafin da bayan an ci abinci sannan idan an kammala amfani ...
Idan aka Tara shara kada a rika zubar da shi kusa da gida a rika kaiwa can waje mesa da ...
Zuwa yanzu mutum 929 sun kamu sannan cutar ta yi ajalin mutum 172 a kananan hukumomi 103 dake jihohin 25 ...