Gwamnatin Legas ta fara garkame masallatai da coci-coci byAshafa Murnai November 18, 2019 0 Ta ce duk da gargadin da aka sha yi wa wadannan wuraren ibada, duk bai shiga kunnen su ba.