AMBALIYAR ‘YAN TAKARA: David Mark zai fito takarar shugaban kasa byAisha Yusufu September 5, 2018 Ya ce sai da David Mark ya tattauna da magoya bayan sa sannan ya yanke wannan shawara.