UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina
Shirin ya kuma yi wa almajirai 131 rajista daga jihohin Kaduna, Kano, Jigawa, Gombe, Bauchi, Zamfara da babban birnin tarayya ...
Shirin ya kuma yi wa almajirai 131 rajista daga jihohin Kaduna, Kano, Jigawa, Gombe, Bauchi, Zamfara da babban birnin tarayya ...
Gwamnati ta yi kira ga mutane da su ci gaba da kiyaye sharuddan gujewa kamuwa da korona domin samun kariya.
An raba Falasɗinu wadda ke ƙarƙashin mallakar Turawan Ingila zuwa gida biyu, inda bangare ɗaya ya zama ƙasar Isra'ila, cikin ...
Darikar ta rabu kashi biyu, bangaren Isyaka Rabiu da kuma bangaren Babban malami Sheikh Dahiru Bauchi.
Hukumar NAQS ta karyata zargin karbar kudade daga masu safarar kayan abinci
Kakakin Yada Labarai na gwamnan, Isa Gusau, ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da kai harin, amma bai fadi adadin barnar ...
Ba zan yi kamfen da kudin gwamnati ba
Duk wanda ya ki zuwa aiki zai rasa albashin sa.
An damke wanda ake zargin ne bayan da aka samu cikakken labarin abin da ya ke aikatawa daga jama’a.
Nyame yayi gwamna a jihar Taraba ne daga 1999 zuwa 2007.