Dalilin da ya sa ba za mu fito zanga-zangar ƙarin kuɗin mai da wutan lantarki ba tukunna – Ƙungiyar Ƙwadago
Wabba ya bayyana haka a garin Legas inda ya kara da cewa ƙungiyar kwadago bata fallo takobinta bata shirya ba, ...
Wabba ya bayyana haka a garin Legas inda ya kara da cewa ƙungiyar kwadago bata fallo takobinta bata shirya ba, ...
Sanarwar ta hana kamfanonin saida wuta Discos karbar kudaden wuta ko wasu kudaden harkokin lantarki na Discos din
A bisa dukkan alamun yadda aikin ke tafiya, ganin ko farawa ba a yi ba har yanzu, da wahalar gaske ...
Su kuma Rukunin da ke shan lantarki a naira 27.20, yanzu sai sun rika biyan naira 47.09 a kowane 'yunit'.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dauki wasu sabbin aokawurran da ya sha alwashin cikawa a cikin shekarar 2020.
A bisa wadannan dalilai yasa dole mu nemo hakkunan mu daga gwamnati ta hanyar yin irin wannan yajin aiki domin ...
Sabon rikici tsakanin gwamnati da kamfanonin wutar lantarki ya tirnike
Cikin tashoshin da aka yanke wa KEDCO wuta har da tashar wuta ta Kofar Dan’Agundi da ke cikin Kano.
Ya kara da cewa hasken lantarki da makamashi shi ne hanya dorar a matakin farko na ci gaban kasa.
Lamarin ya faru tun a ranar Laraba, inda kusan gaba dayan kasar nan ya fada cikin matsalar rashin hasken lantarki.