SABODA TULIN BASHI: Bankin IMF ya shawarci Najeriya ta gaggauta cire tallafin Mai da na kuɗin wutar lantarki a farkon 2022
Amma idan aka cire tallafin fetur da na kuɗin lantarki, an kamo hanyar saisaita matsalolin ƙaranci kuɗi a hannun gwamnati ...
Amma idan aka cire tallafin fetur da na kuɗin lantarki, an kamo hanyar saisaita matsalolin ƙaranci kuɗi a hannun gwamnati ...
Daga nan kuma duk wata tambaya da su ka sake yi masa, sai a jefa ta ga babban jami'in kula ...
Rahoton na BBC dai ya tabbatar da cewa ko tatsuniya ma ta fi labarin aikin samar da wuta na Mambilla ...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirye-shiryen sayar da wutar lantarki ga kasashe hudu na Afrika ta Yamma.
Gwamnatin Kaduna na bin hukumar wutar lantarki na jihar Kaduna bashin naira miliyan 464. 5 kudin harani da bata biya ...
Ganau sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa gobarar wadda ta kone kasuwar Araromi kurmus, ta tashi ne bayan an maido ...
Ana zaune na ciki duhu a duk tsawon wadannan watanni biyu babu wuta. Komai ya tsaya cak sai dai wutan ...
Wabba ya bayyana haka a garin Legas inda ya kara da cewa ƙungiyar kwadago bata fallo takobinta bata shirya ba, ...
Sanarwar ta hana kamfanonin saida wuta Discos karbar kudaden wuta ko wasu kudaden harkokin lantarki na Discos din
A bisa dukkan alamun yadda aikin ke tafiya, ganin ko farawa ba a yi ba har yanzu, da wahalar gaske ...