APC ta goyi bayan farmakin EFCC gidan Ambode, tsohon gwamnan Legas
An fara binciken Ambode ne watanni kafin saukar sa daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2019.
An fara binciken Ambode ne watanni kafin saukar sa daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2019.
Jam'iyyar APC ta sanar da dakatar da mataimakin shugaban jam'iyyar yankin Arewa Maso Yamma.
Lanre Issa-Onilu ne ya bayyana matsayin jam'iyyar da ya ke zantawa da manema labarai a hedikwatar jam'iyyar ranar Laraba.