Daga dakin jinya a Landan Buhari ya sa hannun kwangilolin mai na naira bilyan 640
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.
An yi ta surutai, jita-jita, karairayi da soki-burutsu iri daban-daban dangane da halin da Shugaba Muhammadu Buhari ke ciki a ...
Wasu Mazauna garin Daura sun fito titunan garin suna nuna farincikinsu da dawowar Buhari.
Buhari ya bar Nijeriya ne tun ranar 7 Ga Mayu, 2017.
Bayan haka Buhari ya ce yana jin duk abubuwan da ke ta faruwa bayan bashi a kasar.
‘’Na gode da addu’o’in da Musulmai da Kiristoci su ka yi ta yi mini.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.