Majalisar Dokokin Zamfara ta umarci Mataimakin Gwamna ya bayyana a gaban ta cikin sa’o’i 48
Sun bada wannan wa'adin ne yayin zaman su na ranar Talata, a ƙarƙashin Kakakin Majalisar, Nasiru Magarya.
Sun bada wannan wa'adin ne yayin zaman su na ranar Talata, a ƙarƙashin Kakakin Majalisar, Nasiru Magarya.
Mayakan Boko Haram su cimma ajalinsu ranar Lahadi bayan afkawa bam din da suka dana wa sojojin Najeria a Titin ...