Gwanma Lalong ya umarci Jami’an tsaro su kama wadanda ke da hannu a rikicin jihar
Lalong ya umurci jami'an tsaro da su gudanar da bincike domin gano wadanda ke tada zaune tsaye a jihar.
Lalong ya umurci jami'an tsaro da su gudanar da bincike domin gano wadanda ke tada zaune tsaye a jihar.
Bayan haka gwamnan ya nuna rashin jin dadinsa kan yadda mutane suka yi watsi da bin dokokin Korona a jihar.
Barayin matasan sun waske da buhunan taki, injinan ban ruwa, magungunan kwari da sauransu.
Yanzu mutum 782 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 197 sun warke, 25 sun mutu.
Hukumar ta kammala shiri tsaf sannan tana jiran umurin fara horas da ma’aikatan.
Shettima ya ce a karkashin wannan shiri za a farfado da masakar arewa da kuma kamfanin NNDC.
Shettima yace Lalong zai fara aiki ne daga ranar 29 ga watan Mayu.
Lalong ya ce ko kusa, ba haka ba ne, shi ya sa na sha cewa ni na ma fi so ...
Har yanzu ba a janye dokar hana zanga-zanga a Filato ba na nan ba
Agundu ya ce idan ba a yi amfani da wadannan shawarwari ba, to kuwa rikicin ba zai taba kawo karshe ...