Barcelona ta sha kashi a hannu Bilbao
Rashin fitaccen dan wasan kungiyar Barcelona Leo Messi ya nuna karara A wasan.
Rashin fitaccen dan wasan kungiyar Barcelona Leo Messi ya nuna karara A wasan.
Leo Messi ne ya ci kyautar wanda ya fi kowa cin kwallaye a wannan shekarar kwallon na Laliga.
Idan dai Malaga ta doke Madrid zata samu kyautar kudi £600,000 amma idan Madrid ta doke ta zata samu kyautar ...
Madrid na da kwantan wasa daya.
Yau Barcelona ta lallasa Sporting da ci 6 da 1.