Barcelona ta doke Athletico Madrid da ci 2 da 1 byMohammed Lere February 26, 2017 Leo Messi ya Jefa kwallo ta biyu minti uku kafin cikan lokaci.