Lakada wa ma’aikatan lafiya duka da ‘yan uwan marasa lafiya ke yi a asibitocin Abuja na neman ya wuce gona da iri – ARD
Shugaban kungiyar likitoci (ARD) Adejo Arome ya koka kan yadda 'yan uwan marasa lafiya ke yawan lakadawa ma'aikatan lafiya dukan ...