An bindige jami’in soja a Kogi, an sace wani sojan a Fatakwal byAshafa Murnai July 7, 2020 0 Yohanna ta na da lambar soja N/18288F, kuma dan rukuni na 51 ne a jerin daliban NDA.