KISAN GILLA: Fadar shugaban kasa ta yi rashin babbar ma’aikaciya byAisha Yusufu February 18, 2020 0 Laetitia Daga wanda 'yar asalin jihar Filato ne ta rasa ranta ne ranar litinin da dare.