PDP: Lado Danmarke , Jeremiah Useni, Bala Mohammed sun lashe zaben fidda gwani
Fitaccen dan siyasar jihar Katsina, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP da aka yi jihar Katsina.