KANO: Ba ruwan Ganduje da takarar sanatan da zan yi kuma ba zan janye wa Shekarau ba-Sanata Lado
A matsayi na na Musulmi, na rantse da Girman Alƙur'ani Gwamna Ganduje bai umarce ni wai na janye wa Shekarau ...
A matsayi na na Musulmi, na rantse da Girman Alƙur'ani Gwamna Ganduje bai umarce ni wai na janye wa Shekarau ...
Allah ya karawa shugaban kasa da jamiyar mu ta APC nasara.
Babbar matsalar APC, ita ce, su mulkin ne kawai a gaban su, amma ba yadda za su kama zaren siyasa ...
Jam'iyya mai mulki, APC ta yi zankaleliyar kamu a jihar Kano, jiya Asabar.