Yadda gwamna Balan Bauchi ya ceto lafiyar wata ‘Yar shekara shiga daga illar matsafa
Wannan Yarinya ce da matsafa suka yanke mata al'aura a Karamar Hukumar Jama'are.
Wannan Yarinya ce da matsafa suka yanke mata al'aura a Karamar Hukumar Jama'are.
Ina rokon a wannan mawuyacin halin da ake ciki, za ku sa dan nawa a cikin addu’a. Tare da kara ...
Gwamnan Bauchi ya nada wanda Buhari ya kora Kwamishina
Jam'iyyar ta yi zargin yin amfani da kudi wajen siyan masu zabe.
Sai dai kuma wasu kungiyoyi sun ce an yi zaben lami lafiya.
Gumau ya doke Ladan Salihu, Isah Yuguda a zaben Bauchi
Gumau ya di haka ne a taron kamfen din sa da yayi a Bauchi Kafin.
An fara gwajin watsa shirye-shirye a wannan sabuwar gidan radiyo ne ranar 1 ga watan Nuwamba a garin Bauchi.