Tsoron yin gamo da masu garkuwa da mutane ya sa an rika murza gashin baki, ana ciccin magani wajen siyan Tikitin jirgin kasa a Rigasa
Mutane dai yanzu sun gwammace su tafi Abuja a tsaye ko ta halin kaka maimakon ace wai sun rasa jirgin.
Mutane dai yanzu sun gwammace su tafi Abuja a tsaye ko ta halin kaka maimakon ace wai sun rasa jirgin.
Ya sanar da haka ne ranar Lahadi a taron ranar cutar wanda ake yi duk shekara a watan Maris.
Kotu ta bukaci Dasuki ya bayyana a kotun amma hakan bai yiwu ba.
Mathew Ndagoso, wanda shi ne kakakin su, shi ne ya bayyana hakan a wani taron kwana biyu da su ka ...