NLC GA UBA SANI: Mu fa ma’aikatan Kaduna, da N200,000 mu ke so a fara biyan mu karancin albashi – NLC
Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta kawo karshen tsananin wahalar da ƴan Najeriya suka afka ciki dalilin haka.
Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta kawo karshen tsananin wahalar da ƴan Najeriya suka afka ciki dalilin haka.
Za a gudanar da wasu gyare-gyare a jam'iyyar daidai da yanayin siyasar da ake ciki," in ji shi.
Muna kuma sa ido kan illolin da farashin canji da hauhawar farashin man fetur ke haifarwa. Kuma za kawo karshen ...
Mai girma Minista, jim kaɗan bayan ta ƙaddamar da Shirin Bada Tallafin Kuɗi Ga Mabuƙata, ta tafi Saudiyya domin sauke ...
Minista Abubakar Malami na daga cikin ministoci shafaffu da mai ƴan gaba goshin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Hukumar NNPC ta ce a cikin watanni takwas su ka gabata, ta kashe naira biliyan 816 wajen cike gurbin tallafin ...
Tun bayan bullowar zazzafar nau'in cutar 'Delta' Najeriya ta fara samun karuwa a yaduwar korona a kasar nan.
Sannan kuma da aka caccaje gawarwakin waɗannan mutane da aka babbake, an tsinci wayoyi uku da bindigogi biyu tare da ...
Ya ce matasa haka masu karancin shekaru ba su kaiwa da har su rasa rayukan su. Ba kaman sauran kashi ...
Kafin Barcelona ta fitar da Manchester United a wasan Champions Legue, sai da Everton ta zura mata kwallaye 4:0.