Gwamnatin Kaduna ta biya Naira miliyan 205 kudin tallafin karatun dalibai ƴan asalin jihar
Shugaban hukumar Hassan Rilwan ya sanar da haka a makon jiya.
Shugaban hukumar Hassan Rilwan ya sanar da haka a makon jiya.
Farfesa Gwarzo ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban ilimi a Najeriya da ma Nahiyar Afrika.
Bungudu ya ce kai tsaye maharan suka shiga gidajen mutane suna tafiya da su ba tare da wani shamaki ba.
Tukur wanda Burgediya Janar ne, ya jaddada cewa Rundunar Sojojin na goyon bayan dimokraɗiyya 100 bisa 100.
Nuland ta shaida cewa ba ta samu ganawa da Shugaban Mulkin Soja ko hamɓararren Shugaban Ƙasa, Bazoum ba.
Manajan ma’aikatan kamfanin Magaji Misau ya ce ma’aikatan Kamfanin za su tafi hutu daga ranar daya ga Agusta 2023.
Ko da ECOWAS ba ta kai hari ba, in dai ba sulhuntawa aka yi ba, Yammacin Turai ba za su ...
Sanarwar ta ce ECOWAS ta sakan talala da takatar da duk wata hadahadar kuɗi daga babban bankin Najeriya CBN
Shi dai Ojo ya ce ya kammala NYSC cikin 2020. Amma kuma ya karɓi satifiket na kammala NYSC a cikin ...
Sai dai daga baya shugaba Tinubu ya nada ta mai bashi shawara kan harkokin al'adu da nishaɗi.