TARON ECOWAS: Akwai yiwuwar fasa afka wa Nijar, yayin da Tinubu ya ce ‘mun fi so a bi ta lalama a maida Bazoum kan mulkin sa
Muna nan kan bakan mu na jaddada dimokraɗiyya, kare 'yancin ɗan Adam, da kiyaye rayuwar al'ummar Nijar.