ZAƁEN GWAMNONIN 2023: EFCC ta damƙe dillalan sayen ƙuri’u fiye da 64
Da farko ya yi tirjiyar ƙin yarda a kama shi, amma dai a yanzu ya na hannun EFCC kafin a ...
Da farko ya yi tirjiyar ƙin yarda a kama shi, amma dai a yanzu ya na hannun EFCC kafin a ...
Waɗanda su ka yi rajista a jihar Bauchi ne su ka fi karɓar na su da kashi 99, sai Anambra ...
Ya kara da cewa Bola Tinubu ne dan takarar sa wanda zai yi wa aiki yake kuma fatan zai yi ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi kira ga jama'ar Jihar Neja da sauran 'yan Nijeriya ...
Gwamnan ya yaba da jinjina wa uwargidansa Hafsat Ganduje, wanda ita ce ta hassasa kirkiro da wannan waka don cigabar ...
Ya ce ya gano wasu mambobin PDP na Jihar Bauchi na shirya masa tuggun hana shi yin tazarce.
Da dama cikin mutanen da suka tattauna da PREMIUM TIMES Hausa sun ce wasu ragwage ne kawai sai suna fakewa ...
Aƙalla Shugabannin Kwamitin Zartaswar PDP huɗu ne su ka maida wa jam'iyyar sama da naira miliyan 120 a cikin asusun ...
Haka kuma Shehu ya ci gaba da bayyana irin ci gaban da aka samu a fannin tattalin arzikin da kuma ...
Amma kuma Atiku ya yi watsi ta rahoton kwamitin wanda gwamnan Benuwai ya shugabanta, ya zabi gwamnan Delta, Okowa.