Majalisar Dinkin Duniya ta ce Najeriya ta fara daukar matakan kariya, kafin gaggawar komawar dalibai makarantu
Tuni dai wasu jihohi suka fara bayyana ranakun da za su koma makarantun sakandare da firamare.
Tuni dai wasu jihohi suka fara bayyana ranakun da za su koma makarantun sakandare da firamare.
Rakiya ‘yar shekara 17 ne kuma ta na sana’ar saida soyayyar gyada ne.