Sanata Kabiru Gaya ya shiga takarar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa
Gaya wanda ya sake lashe zabe a karkashin APC, shi ne Shugaban Kwamitin Ayyuka a Majalisa.
Gaya wanda ya sake lashe zabe a karkashin APC, shi ne Shugaban Kwamitin Ayyuka a Majalisa.
An kuma tun tubi Kakakin Yada Labaran Shugaban Kasa, Femi Adesina, amma ya ce a bai san da labarin ba.