Kotu ta dakatar da dokar Trump na hana wasu ‘yan kasashe shiga kasar Amurka
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.