Mutane 27 ne suka rasu a harin Mubi
Mazaunan wannan kasuwa sun shaida wa wakilin mu cewa wani matashi ne da bai wuce shekaru 17 zuwa 19 ba ...
Mazaunan wannan kasuwa sun shaida wa wakilin mu cewa wani matashi ne da bai wuce shekaru 17 zuwa 19 ba ...
Sakataren Jam'iyyar Yahaya Baba Pate ya bayyana haka da ya ke hira da manema Labarai a ofishin jam'iyyar dake Kaduna.
Bayan haka kuma Aisha ta ce yanzu fa tana goyon bayan mijin ta 100 bisa 100 a yunkurin sake fitowa ...
Berayen sun warke ta-tas daga cutar kanjamau gaba daya bayan da muka yi amfani da wannan maganin a jikin su.
Kungiyoyin Ma’aikatan sun yi wannan barazanar ce yau a bukukuwan Ranar Ma’aikata, wato 1 Ga Mayu da ake yi a ...
Ministan Kiwon Lafiya Isaac Adewole ya sanar da hana shigowa da sarrafa maganin 'Codein' Najeriya.
MURIC ta ce kashe-kashen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma fa ya shafi kowa ne.
Abin mamaki ne yadda Buhari ya kasa jan zaren tattauna batun cinikin danyen mai da kasar Amurka.
Bayan da Buhari ya rika nuna farin cikin sa a lokacin da Trump ke magana kan Najeriya.
Bayan haka kullum sai ya yi nak da wiwin sa sannan kuma ya lakada mini Duka.