Karfafa dokar hana siyar da taba sigari a Najeriya ne mafita ga matsalolin shaye-shaye da matasa ke fama da su
Ba taba sigari ba har da tabar shisha hukumar su za ta dauki matakin gaske wajen hana amfani da su ...
Ba taba sigari ba har da tabar shisha hukumar su za ta dauki matakin gaske wajen hana amfani da su ...
Har yanzu dai rundunar ‘yan sanda bata ce komai ba game da abin da ya faru.
Za ka ga cewa ana bin 'yan adawa ana bugewa kamar kaji.
Olukolu ya ce tuni sun fara gudanar da bincike akai don ganin sun kamo wadanda suka aikata wannan mummunar aiki.
kungiyar ma’aikatan ta jinjina wa dattawan jihar saboda baki da suka sa aka samu maslaha.
Kotu ta yanke hukunci cewa gwamnati ta zayyano sunayen wadanda aka samu sun ragargaji kudin gwamnati.
A taron dai an yaye dalibai1,150 a Kwalejin Horon 'Yan Sanda yau Juma'a a Kaduna.
Na tabbata wannan ra’ayin sa ne kawai ya furta,
Gwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne ...
Bayan an bi sawu, sai aka tabbatar da cewa ya tunjuma cikin rijiya. Kuma aka tsamo gawar sa.