Muna alfahari da shirin ABP da gwamnatin Buhari ta kirkiro wa manoman jihar Kebbi
Wadanda suka amfana daga wannan shiri sun hada da manoman kananan hukumomin Argungu, Bagudo, Augie, Kangiwa, Kalgo da Yauri.