KANO TA DAU ZAFI: Mutanen Wudil sun tsame kansu daga masarautar Gaya byMohammed Lere May 12, 2019 0 Shugaban kungiyar, Yawale Idris ya sanar da haka a taron 'yan jarida a Kano.