BARNO: Gwamna Zulum ya sake damka gidaje 100 ga wasu masu gudun hijira daban a Bama
Bayan an raba gidajen, daga baya gwamnatin jihar ta gano cewa duk ba a zauna cikin gidajen ba.
Bayan an raba gidajen, daga baya gwamnatin jihar ta gano cewa duk ba a zauna cikin gidajen ba.
El-Kanemi ya ce yin haka zai rage ayyukan batagari da 'yan iska dake tattaruwa a wannan wurare.